Fass Seven Neh The M Town Record Champion has dropped a banger at the critical end of this year 2019.The Song lyrics is all about happenings of nowaday and his own perception of how it should be.
HERE IS THE FULL LYRICS OF THE SONG
(INTRO)
Fass seven neh
We are the m town record
Kai useey baby kana jina
(1st VERSE)
nifa rayuwana naga iskanci
Kuma karkuce dani nai funci
Dan mace dake mace
Wai cikinku wane yafi wani inganci
In kanada she will call u honey
In bakada guy you are boring
Dakaji an kiraka fa da oga.
Tababatar da money katara
Give them the kash
They give you halima
Give them a car
them give you fatima
No be aure kawai a shakata
Yawo kullum kwai a fafata
Hmm kaji katon banza
Bayakomai
Saidai biyar manya
Gidan wannan gobe gidan wannam
Roko kullum kamar almajiri
Kaki bashi yacema kafiri
Kayi wasa yace shi malami
Sannu malam jika na malami
Watarana dukafa
Zakaji
(CHORUS)
This is inside life inside life
Inside inside life inside lifex2
(2nd VERSE)
Government they work but we they insult them
Why dont you see we have to involve them
Koni nakai dolefa in diba
Abun kamar jini yake kama
Kai mr dulle saika duba
Rayuwannan ai saida duba
U date a girl ur dad ya aureta
She call u son kamar ta haife ka
Ada ace kasaba daukarta
Kakaita room kamar ka aureta
Kai abunfa yayi muni
To ladies all they want is money
Sai kaga tsoho dan shekara 70
Ya auri yarinya yar shekara 16
Idan anyi magana sai yace sunna zaya raya
Kaje ka raya da bazawara mana
Koba haka bane domasto?
Hakane...
(CHORUS)
This is inside life inside life
Inside inside life inside life
No comments:
Post a Comment